Yadda ake hada lemoned din kukumba

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Yadda ake hada lemoned din kukumba

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Kukumba
  2. Lemun sprite
  3. Narkakken suga cokali biyu
  4. Kankara
  5. Ruwan lemun tsami Cokali biyu
  6. Tsanwar kalar abinci

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yayyanka kukumba ki markada ki tace. Sai ki matse lemun tsami a cikin wani ruwan shima ki tace.

  2. 2

    Ki nemi kofin gilashi ki zuba narkakken suga a ciki. Sai ki zuba markadaddiyar kukumba, ki zuba ruwan lemun tsami, ki zuba lemun sprite sannan ki jera kankara amma ba da yawa ba za ki bar hanya guda inda kala zata yi qasa. Ki zuba tsanwar kalar abinci zaki ga wata ta yi qasa ta waccan 'yar hanyar da kika bari. Sai ki rinka motsawa a hankali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes