Sarrafa kwai

Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553

Saboda yarana

Sarrafa kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Saboda yarana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwai uku
  2. Yankakken albasa da tumatir
  3. Maggi da kori

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fasa kwai kisa albasa da tumatir da maggi da kori saiki shafa mai a abin gasawa, saiki dafa kamar yanda ake dafa alale

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

sharhai

Similar Recipes