Minced meat pasta

Zara's delight Cakes N More
Zara's delight Cakes N More @cook_16417326
Kano State

Inasan dafa wannan girki saboda akwai dadi ga saukin dafawa

Minced meat pasta

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Inasan dafa wannan girki saboda akwai dadi ga saukin dafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum hudu
  1. Mince meat kilo daya
  2. Taliya guda daya
  3. Marakaden kayan miya ludayi uku
  4. Yankakken caras, koren tattasai da green beans Kofi daya
  5. Mai ludayi daya da rabi
  6. 6Maggi
  7. Albasa yankan fadi guda daya
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zuba mai a tukunya asa albasa a soya shi samasama sai a zuba mince meat din a soyashi tsahon mintuna 5

  2. 2

    Zuba maggi da kayan kamshi a cigaba da soyawa,sai a buba markaden a cigaba da soyawa a kawo wannan kayan lambun a zuba a ciki a cikagaba da soyawa sai a zuba ruwa Kofi biyu, a kawo taliya wacce akayi mata rabin dahuwa a zuba a juya sosai ta hade jikinta sosai

  3. 3

    A rufeta ta karasa dahuwa na tsahon mintuna 5 sai a sauke ayi serving

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara's delight Cakes N More
rannar
Kano State
Married, and living in dutse jigawa stateLove making delightful cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes