Soyayyar nama kaza.

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kaza
  2. Citta
  3. Tafaranuwa
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Hadin kayan kamshi
  7. Mai na suya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wake naman kaza.ki xuba a tukunya sai ki yanka albasa ki zuba ki zuwa tafarnuwa wanda kk jajjaga da citta da kayan kamshi da maggi.ki rufe ki barshi ya dahu..indan ya hadu

  2. 2

    Sai ki zuba mai a kasko indan ya soyu sai ki zuba naman ki soya shi...dadin naman kaxa dabam ne..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16371942
rannar

sharhai

Similar Recipes