Doughnut

Chef suad
Chef suad @suad123
Kano Nigeria

Yanada Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Filawa500g
  2. Sugar70g
  3. Yeast1tsp
  4. Butter50g
  5. Ruwa kofi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na farko Zaki auna filawanki,ki tankade,ki hada da sugar,da yeast,da flavour,da butter da ruwa sai ki dama ki bari ya tashi sai ki yayyanka yanda kikeso idan ya sakr tashi sai ki soya.

  2. 2

    Idan ya tashi sai ki sake yayyankawa ki ajiye

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Chef suad
Chef suad @suad123
rannar
Kano Nigeria
I love cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes