Lemon cucumber da carrot mai madara.

Shamsiya sani @cook_16371942
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke cucumber da karas ki zuba a blender ki zuba madara da sukari ruwa mai sanyi ko kankara sai ki nika har yayi laushi sosai sai ki tace.ki xuba abun kamshi da kankara..
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Lemon cucumber da lemon tsami
#bestof2019. Abinshane mai dadi ana iya samasa na'a na'a amma ni bansaka ba saboda bansameta alokacin da nake bukatarta ba amma hakan ma yayi matukar dadi. Meenat Kitchen -
-
-
-
-
Lemon cucumber
Wannan lemo ne wanda a koda yaushe ina yinsa sabida dadinsa da kuma amfaninsa a jiki sannan ga saukin yi. karima's Kitchen -
Zobo mai karas da kokumber
#zobocontest, ana taimaka wa hanta.Yana rage radadin ciwon ciki da mara na mace mai al’ada idan an hada shi da garin citta.Yana kara nauyi (weight).Yana taimaka wa mai hawan jini.Yana hana kumburin jiki ko na cikin jiki.Yana taimakawa wajen narkar da abinci.Farin zobo yana taimaka wa mai tsohon ciki idan ta jika shi tana sha.Masana sun ce zobo musamman bakin nan na temakawa wajen sauko da hawan jini cikin gaggawa saboda ya kan bude hanyoyin jini ne ta yadda jinin zai rinka gudanawa yadda ake bukatar sa. Ana jika zobo ne ka da a saka suga a rinka shan sa kamar ruwa.Wani masani a fannin karatu na alfanun da ke cikin kayan abinci, Dakta Ochuko Erukainure ya bayyana cewa yawaita shan zobo na taimaka wa wajen rage illar hawan jini a jikin dan’adam a sakamakon sinadaran da ke cikinsa. Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 -
Hadin Kankana da Madara
Kankana tana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan-adam,tana taimakawa wajen narkar da abinci ajikin dan-adam cikin tsari,tana dauke da sinadarin dake samar da kariya da rage barazanar cutar hawan jini🍉 Bint Ahmad -
-
-
-
-
-
-
-
Zobo mai kayan hadi
A gaskiya ina son zobo musamma indan yaji kayan kamshi ko yayi sanyi sosai gashi yana kara lfy sosai..#zobocontest.Shamsiya sani
-
Shinkafa, miya da lemon carrot
Yana da kyau muyi anfani da kayan abincin da ke cikin lokacin su#sokotocookout Jantullu'sbakery -
-
-
-
-
-
Lemon Karas🍹
Wannan lemo munji dadin shi sosai ni da iyali nah, mai gida yayi santi matuqa🤗😍 Ummu Sulaymah -
Indomi da kwai
Inodomi abinci ne wanda bature ya kirkiro don ya saukaka mana gurin samun abinci idan kana cikin sauri wajen yin abincin kari koh da rana kai har mah da dare na hada ta da kwai kuma tayi dadi sosai ku gwada @Rahma Barde -
Shinkafa da miya da salak da soyayyun yanshila(tantabara)
Ina matukar son shinkafa da Miya tun ballantana idan na hada da salad Dina ,Kuma Ina son in tarbi bakona da abincin nan Ashmal kitchen -
-
Lemon danyar citta da lemon tsami
Ina fama da tumbi shiyasa nake hada wannan lemon nake sha domin yadan rage mun. #lemu Tata sisters -
Vanilla cake
Yanada dadi sosai musamman inkanasha da lemo mutane nasan vanilla cake sosaiRukys Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8016231
sharhai