Lemun Kankana da Zuma

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Yana da amfani sosai a jikin dan Adam babba da yaro

Lemun Kankana da Zuma

Yana da amfani sosai a jikin dan Adam babba da yaro

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana kwatan kwallo
  2. Zuma chokali shida
  3. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki fere kankana ki zuba a abun markade(blender) sai ki sa zuma da kankara ki markada a sha da sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes