Shinkafa da miya da salak da soyayyun yanshila(tantabara)

Ashmal kitchen
Ashmal kitchen @Ashmal_catering
Katsina

Ina matukar son shinkafa da Miya tun ballantana idan na hada da salad Dina ,Kuma Ina son in tarbi bakona da abincin nan

Shinkafa da miya da salak da soyayyun yanshila(tantabara)

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina matukar son shinkafa da Miya tun ballantana idan na hada da salad Dina ,Kuma Ina son in tarbi bakona da abincin nan

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa Daya
Awa daya
  1. Shinkafa Gwangwani Daya
  2. Ruwa kofi biyu
  3. Tumatir guda shida
  4. Tattasai guda takwas
  5. Attarugu guda uku
  6. Albasa guda Daya
  7. Maggi guda bakwai
  8. Gishiri kadan
  9. Mai Gwangwani Daya
  10. Kokumba Daya
  11. Tsanwan tattasai Daya
  12. Yanshilla biyu
  13. cokaliCurry Rabin
  14. TafarnuwaRabin cokali
  15. cokaliCitta Rabi
  16. Latas
  17. Salad cream

Umarnin dafa abinci

Awa Daya
  1. 1

    Da farko Amarya zata daura ruwa a tukunya,ta wanke shinkafa ta juye cikin tafasassun ruwan ta zuba gishiri ta motsa ta rufe.

  2. 2

    Idan tayi minti Sha biyar zuwa Ashirin,a safke a zuba a gwagwa a wanke da ruwa sanyi a maida a tukunya ta Ida dahuwa.A kwashe a zuba a mazubi.

  3. 3

    Uwar gida ta markada tumatir,tattasai,attarugu,albasa ta zuba a tukunya mai kyau ta daura Sai ruwan ya tsotse Sai ta zuba Maggi,gishiri Curry,Sai ta zuba Mai idan Mai ya fito a miyar Sai ta kashe ta zuba a mazubi

  4. 4

    Kayan hadin Salak,a yayyankasu kanana,a wankesu a xuba ayi decoration dasu.a zuba salad cream daga sama

  5. 5

    Ta wanke Yan shillanki duk Daya ta rabata duhu tawanketata yayyankata ta zuba ruwa a tukunya ta yanka albasa,ta zuba Maggi,gishiri,Curry,citta da tafarnuwa,ta tafasa su su dahu Sai ta dahu a kwashe a tsame a gwagwa.su tsane Sai a Sanya Mai a kasko a soya.

  6. 6

    Idan sun soyu Sai a sanya soyayyun kayan Miya attarugu da tattasai da albasa,da Maggi da gishiri da Curry a Sanya Mai a soya,Sai a soya a zuba soyayyun Yan Shila a motse.a zuba a mazubi

  7. 7

    Aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmal kitchen
Ashmal kitchen @Ashmal_catering
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes