Tuwon semolina da miyar egusi

Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
Jos

Tuwon semolina da miyar egusi

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Semolina
  2. Manja
  3. Pomo
  4. Albasa
  5. Tumatir
  6. Tattasai
  7. Shambo
  8. Spices
  9. Seasonings
  10. leafOgu
  11. Egusi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba ruwa a tukunya ki dora akan wuta idan ya tafasa ki ringa zuba semolinan a hankali kina tukawa da whisker har yayi iya kaurin da kike so sai ki rufe ya sulala

  2. 2

    Idan yayi ki sa muciya ki tuka shi sosai sai ki kwashe

  3. 3

    Ki zuba manja a pot idan yayi zafi ki yanka albasa da yawa ki zuba ki soya sama sama sannan kisa jajjagen kayan miya ki soya sannan kisa ganda kisa spices da seasonings

  4. 4

    Sai ki dama egusi da ruwa ki dama da kauri sai ki ringa gutsira kamar danwake kina jefawa har ki gama karki gauraya ki rufe ki rage wuta

  5. 5

    Sai ki gyara ogu ki yanka ki wanke ki zuba a miyar ki ki bashi 10minutes yayi

  6. 6

    Shikenan kiy serving

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Mrs Ghalee Tk Cuisine
Mrs Ghalee Tk Cuisine @cook_13808718
on
Jos

Comments

Similar Recipes