Macaroni me alayyahu

Chef famara
Chef famara @cook_16381569

Alayyahu yana da mutukar mahimmanci shiyasa nakeson amfani dashi

Macaroni me alayyahu

Alayyahu yana da mutukar mahimmanci shiyasa nakeson amfani dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Maroni
  2. Alayyahu
  3. Kayan miya
  4. Mai dandano
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai acikin tukunya dora bisa wuta

  2. 2

    Zuba jajjagaggun kayan miyarki ciki

  3. 3

    Ki soya sama sama sai ki tsai da ruwan miya

  4. 4

    Zuba sinadarin dandano kibarshi ya tafaso

  5. 5

    Zuba makaroni ciki ki juya inya kusan dahuwa ki zuba gyararren wankakke yankakken alayyahunki ciki rufe zuwa minti 3 ya gama aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef famara
Chef famara @cook_16381569
rannar

sharhai

Similar Recipes