Soyayyan kwai da vegetables

Mohammed Rukaiya
Mohammed Rukaiya @cook_16381859

Zaki buga kwai guda biya sai ki sashi a cikin frying da man kwakwa ko olive oil rabin chokali. Ki soya a low heat sai ki saka vegetables dinki wanda kikay

Soyayyan kwai da vegetables

Zaki buga kwai guda biya sai ki sashi a cikin frying da man kwakwa ko olive oil rabin chokali. Ki soya a low heat sai ki saka vegetables dinki wanda kikay

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. carrot 2 medium size
  2. Bell/sweet pepper 1 medium
  3. 2Kwai
  4. 1/2-1Pear
  5. I slice of bread

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki buga kwai guda biya sai ki sashi a cikin frying da man kwakwa ko olive oil rabin chokali. Ki soya a low heat sai ki saka vegetables dinki wanda kikayi slicing waton carrot da bell pepper ko sweet pepper. Zaki ki bari suji wuta kadan sai ki sauke. Ki yanka pear sai ki kwashe da cokali ki saka a plate. Ana iya ci da bread ko kuwa shi kurum.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mohammed Rukaiya
Mohammed Rukaiya @cook_16381859
rannar

sharhai

Similar Recipes