Pizza fish baguette bread

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

To wana baguette bread ne haka ake siyar dashi a yanke kanana kamar sliced bread ama suka same butter da parsley a jikishi to shine nayi wana recipe din dashi

Pizza fish baguette bread

To wana baguette bread ne haka ake siyar dashi a yanke kanana kamar sliced bread ama suka same butter da parsley a jikishi to shine nayi wana recipe din dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sliced Baguette bread
  2. Cheese
  3. Boneless fish
  4. Mushroom
  5. Sweet corn
  6. Onion
  7. Green, yellow and red bell pepper
  8. Maggi
  9. Yaji
  10. Tomato sauce

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na yanka su vegetables dina nasa kifi nasa maggi da gari yaji

  2. 2

    Na hadesu

  3. 3

    Sena dawko baguette bread dina nasa tomato sauce nasa cheese

  4. 4

    Sena zuba filling akanshi na kara zuba cheese a kanshi senasa a oven

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes