Farfesun kazar hausa

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Wanan girkin yana da matukar dadi ku gwada

Farfesun kazar hausa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanan girkin yana da matukar dadi ku gwada

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaza guda daya
  2. Attarugu ukku
  3. Tattasai biyu
  4. Tumatur biyar
  5. Albasa ukku
  6. Kayan kamshi
  7. D'and'ano dunk'ule guda bakwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kazar ki sosai sai ki zuba ruwa kamar kofi hudu ki yanka albasa kisa mata kayan kamshi ki zuba maggi sai ki daura akan wuta

  2. 2

    Bayan nan sai ki gyara kayan miyar ki ki jajaga su sai ki bude tukunyar bayan minti goma sai ki zuba kayan miyar ki sake dauko attarugu guda biyu ki jefa ciki sai ki rufe ki barta ta kara dahuwa idan kin duba kinga ta dahu sai ki sauke kisa a kula koh faranti aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai

Similar Recipes