Dry fish pepper soup with alabu

Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
Plateau

Dry fish pepper soup with alabu

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dry fisb
  2. Kayan miya
  3. Maggi
  4. Daddawa
  5. Curry
  6. Alabu
  7. Hot water
  8. Palm oil
  9. Salt
  10. Garlic and ginger

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki jika dry fish naki da hot water da salt

  2. 2

    Sannan ki jajaga kayan miyan ki da da citar da dadawa

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa a tukunya da kayan miya da su maggi da manja...Idan kifi ki ya jiku sai ki wanki shi set aside

  4. 4

    Bayan kayan miyan ya tafas sai ki zuba dry fish naki da dalilin daya sa bana sa wa lokaci daya shine banason kifi ya fashi sosai

  5. 5

    After 30 sai ki sauke

  6. 6

    Towan alabu zaki tankade alabuki sai ki sa ruwa zafi bayan ya tafasa zaki ki Riga zubawa akan alabun kina tuqawa har yayi

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Comments

Similar Recipes