Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Ruwan kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankada fulawa a zuba garin kuka kada sai a kwaba da ruwan kanwa kwabin kuma ayishi da dan tauri sai a dora ruwa idan ya tafasa sai a gutsira ana jefawa cikin tukunyar hr a gama sannan a barshi ya dahu sai a kwashe a zuba a cikin ruwan sanyi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zilfau Labaran
zilfau Labaran @cook_16709547
rannar

sharhai

Similar Recipes