Lemun cucumber da citta

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Wanan lemun yana da dadi sanan yana da amfani sosai

Lemun cucumber da citta

Wanan lemun yana da dadi sanan yana da amfani sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Citta danya
  2. 1Cucumber
  3. Lemun tsami rabi
  4. Suger rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kankare bayan cittar ki bayan nan sai wanke ta ki gurza ga abun gurza kubewa

  2. 2

    Sai ki dauko cucumy dinki sai ki gurza shi ki hada tare da cittar kisa a bulanda ki marka bayan kin markada sai ki tace ki kara ruwa ki tace

  3. 3

    Bayan nan sai ki dauko sikari ki zuba ki motsa sai ki saka kankara koh kisa guri mai sanyi yayi sanyi sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
wannan lemun dadi da wannan yanayin 🍸

Similar Recipes