Awara

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Waken soya
  2. Dantsami

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A gyara wake a wankeshi tas a cire hancin sai a markada sannan a a kara ruwa a tace shi da abin tatar koko sai a zuba ruwan a tukunya a dora a wuta abarshi ya tafasa sai a kawo ruwan dantsami a zuba zaa ga yana dunkule wa sai a sauke a tace ruwan da abin tata a kulle ruwan jikin ya fita sai a yanka yadda akeso a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes