Dafaffan dankali da miyar kwai

rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781

Dafaffan dankali da miyar kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Albasa
  3. Attaruhu
  4. Kwai
  5. Maggi
  6. Mai
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A bare dankali a wanke shi a zubashi cikin tukunya sannan a dafashi ya dahu da dan gishiri kadan

  2. 2

    A jajjaga ko a yanka attaruhu albasa sai a zuba mai a kasco kadan idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry a fasa kwai a zubashi cikin kascon a juya abarshi yayi sannan a sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rauda sunusi
rauda sunusi @cook_16706781
rannar

sharhai

Similar Recipes