Umarnin dafa abinci
- 1
A yanka dankali sannna a wanke shi da gishiri a tsane shi a matsami
- 2
Sannan a Dora mai a wuta se akawo Dan Kali a zuba ya soyu idan ya soyu se a tsane shi a zuba a Abu me kyau
- 3
A kawo attaruhu da albasa ayi greeting din su asoya su da Mai azuba Mai da albasa se akawo kayan kamshi a zuba
- 4
A hada a soya se a kada kwai azuba akan kayan miyar da aka soya a bashi lokaci
- 5
A
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dankali da miyar kwai
Hadinnan da dadi sosai iyalaina danai sunji dadinsa kuma a ido ma yabada sha'awaseeyamas Kitchen
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16299233
sharhai