Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa,
  2. albasa,
  3. kwai,
  4. gishiri,
  5. abin dandano,
  6. Madera,
  7. mangyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a samu albasa babba sai a yanka shi round, za a dan barbada gishiri kadan.

  2. 2

    A gefe daya za a kada kwai da ruwan madara, gishiri da abin dandano,

  3. 3

    Fulawa ma za a sa gishiri da kayan dandano sai a rinka sa albasa a filawa sannan kwai,

  4. 4

    A mayar filawa sai a soya a mai da yayi zafi a wuta. Idan ana so ya yi kauri sai a yi ma albasan wankan kwai da filawa kamar saw uku.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hauwa yakubu
hauwa yakubu @maijidda
rannar

sharhai (3)

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Yayi kyau sosai daga gani zai yi dadi😋

Similar Recipes