Tura

Kayan aiki

  1. Dafarfiyar doyarki
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Curry
  6. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu doyarki dafarfiyar sai ki yanka ta kanana ko ki kirba sama kamar zakiyi yam ball sai ki saka jajageggen attaruhu da albasa ki saka maggi da dan gishiri da curry ki juya sosai ki bugashi domin kwan yayi tashi sosai kamar yadda kuke gani a pictures dina

  2. 2

    In kin gama bugawa sai ki daura kasko kamar zakiyi wainar shinkafa in man ya dauki zafi sai ka ibi kayan hadin ki zuba a kaskon in ya soyu sai ka juya daya bangaran in yayi shikenan an gama wainar doya

  3. 3

    Work done

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maijidda Musa
Maijidda Musa @cook_16773230
rannar

sharhai

Similar Recipes