Faten doya

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Nadawo dg mkrnta munyi exam din mathematics y caza mna kwakwalwa 😥😥 gashi n dawo gida yunwa nakeji ga kuma gajiya kuma ina shaawar faten doya sai nace bara nayi mata hadin kasa kawai na dora sai naje na huta ko zan dan sami nutsuwa shine nayi wannan faten doyar kuma alhmdllh naji dadin ta sosai ga sauki g kuma dadin danaci saikuma hnkli y dawo mazauninsa😂😂😂alhmdllh 4 every things😍😘love u all fisabilillah cookpad authors😍😍😘😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Manja
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Gishiri kadan
  7. Kayan kamshin girki
  8. Ganyen albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere doyarki ki wanke ta ki zuba a tukunya ki jajjaga attaruhu d albasarki ki saka ki saka manjanki soyayye ki saka kayan hadinki maggi d kuma kayan kamshi ki zuba ruwa ki dora a wuta ki barta harta nuna kina dubata lokaci zuwa lokaci idan ta nuna saiki zuba ganyenki d kuma albasa ki rage wutarki sosai ki bashi minti 3 saiki sauke aci lpy

  2. 2
  3. 3
  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai (9)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
😋😋😋masha Allah Allah ya bada saa

Similar Recipes