Avocado pear smoothie

Maijidda Musa
Maijidda Musa @cook_16773230

Wannan hadi na avocado 🍐 yana da kyau sosai ga jikin dan Adam yana da nutritive value sosai a jiki yana gyara fata yana kara lpy sosai yàna dauke da sinadarin vitamins da protein hade da glucose inform of sugar

Avocado pear smoothie

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan hadi na avocado 🍐 yana da kyau sosai ga jikin dan Adam yana da nutritive value sosai a jiki yana gyara fata yana kara lpy sosai yàna dauke da sinadarin vitamins da protein hade da glucose inform of sugar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Avocado 🍐
  2. 4Ayaba
  3. Sugar cokali uku
  4. Madara powder cokali shida

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki bare pear dinki da ayaba markada ya markadu sai ki juye a kofi sai ki samu madararki ki dama da ruwan sanyi ki hada da sugar in sun biyu sai ki hada ka markadandun kayanki sai ki juya ya hadu yayi smoothie sai ki fasa kankara 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maijidda Musa
Maijidda Musa @cook_16773230
rannar

sharhai

Similar Recipes