Alalan Gwangwani

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Hmm alalan gwangwani yana da matuqar dadi, yarana sukanyi murna a duk randa nayi, ga amfani a jiki musamman wake yana da mutuqar amfani a jikin dan adam#alalarecipecontest

Alalan Gwangwani

Hmm alalan gwangwani yana da matuqar dadi, yarana sukanyi murna a duk randa nayi, ga amfani a jiki musamman wake yana da mutuqar amfani a jikin dan adam#alalarecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake gwangwani shida
  2. Dafaffen kwai guda biyar
  3. Manja ludayi biyu
  4. Man gyada ludayi daya
  5. Maggi guda sha shida
  6. Kayan miya banda tumatur
  7. Yaji
  8. Soyayyen manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na jiqa wake na na zuba turmi

  2. 2

    Na surfa shi na cire bayan

  3. 3

    Na zuba ruwa na wanke shi tsab na rege shi na bar shi ya jiqa

  4. 4

    Na yanka kayan miya na bayar aka markado bayan an kawo na zuba ruwan dumi na zuba maggi

  5. 5

    Na zuba manja da man gyada na gauraya shi na zuba man gyada a gwangwani na shashshafa sai na debi qullin alala ludayi dai dai na zuba dama ina da dafaffen kwai na na yayyanka na zuba a saman ko wanne

  6. 6

    Gashi nan na daura a wuta sauran kuma zan gasa shi abun gashi gashi nan ta gamu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

Similar Recipes