Kosai

Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
Kano

#1post1hope kosai abinci mai dadi inason kosai sosai a rayuwata

Kosai

#1post1hope kosai abinci mai dadi inason kosai sosai a rayuwata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki surfa waken ki saiki wanke ya fita tatas saiki cire duka dusar, saiki tsinke attaruhu ki yanka albasa ki wanke saiki zuba acikin waken kikai a niko miki.

  2. 2

    In an dawo daga nikawa saiki saka gishiri kadan da farin maggi, ba'a saka maggi dunkule saboda yana jikar da waken da wuri, saiki zuba mai a kasko ki daura akan wuta, saiki saka ludayi kiyita buga kullin kosan har zuwa manki yayi zafi saiki na diban kullin kosan da ludayi kina sakawa a cikin mai inya soyu ki juya daya barin inya soyu gaba daya ki kwashe a haka harki gama zaki iyaci da kunu ko koko ko shayi da biredi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Sisinmama
Umma Sisinmama @cook_14224461
rannar
Kano
I was born in kano state
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes