Dambun awara

Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
Zaria

#Iftarricipecontest,wannan wata hanya ce ta sarrafa awara,domin yin IFTAR cikin nishadi.

Dambun awara

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#Iftarricipecontest,wannan wata hanya ce ta sarrafa awara,domin yin IFTAR cikin nishadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mintoçi goma
Mutane biyar
  1. Dafaffiyar awara
  2. Koren tattasai
  3. Jan tattasai
  4. Albasa
  5. Kwai
  6. Magi
  7. Hadin kayan kamshin
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

Mintoçi goma
  1. 1

    Da farko za'a marmasa warar

  2. 2

    Sai a zuba magi

  3. 3

    Sai azuba hadin kayan kamshi(kori,kanunfari,citta,yar miya)

  4. 4

    Sai a zuba yankakkun kayan miyar,a kada kwai a zuba a jujjuya

  5. 5

    Bayan a jujjuya, sai a Dora abin tuya a wuta azuba mai kadan,sannan a azuba hadin awarar a jujjuya

  6. 6

    Yana Dan soyuwa..a sauke.

  7. 7

    Ga sakamakon.Acid lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Salwise's Kitchen
Salwise's Kitchen @cook_16516066
rannar
Zaria
I was born and bred up in Zaria
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes