Awara

Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
Zamfara

Inamatukar kaunar awara ❤️💓
#skt

Awara

Inamatukar kaunar awara ❤️💓
#skt

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1mintuna
  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami ko ruwan khal
  3. albasa 1
  4. barkono
  5. tattasai 3
  6. mangyada
  7. Farin magi
  8. gishiri

Umarnin dafa abinci

hr 1mintuna
  1. 1

    Zaki wanke waken suyanki kijika saikikai markade,saiki saka ruwa ki tace

  2. 2

    Saiki Dora tukunyarki saiki zuba kullun kidora kanwuta yafara dahuwa idan yafara tafasa

  3. 3

    Saiki dauko ruwan tsaminki kirika zubawa,

  4. 4

    Saiki dauko kwallen Tata kizuba kikama bakin ki matse,kida ajiye ruwan sutsiyaye,

  5. 5

    Saiki kunce kidora kan tire kiyanka,kidora Mai ki soya,shikenan kiyanka albasa da tattai da barkono saici

  6. 6

    Zuwa wani lokacin zaifara hade jikinsa,dazarar yagama dahuwa zaigame jikinsa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umma Aɓuɓakar
Umma Aɓuɓakar @cook_29654424
rannar
Zamfara
Ina matukar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes