Dambun shinkafa

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098

Girkin gargajiyane kuma iyalina sunji dadi

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Barzazziyar shinkafa
  2. Zogale
  3. Curry
  4. Mae fari
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Maggie
  8. Gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na barzo shinkafa ta na wanketa na zuba ruwa na wanketa na tsane a ko colander

  2. 2

    Na samu steamer nasa ruwa a tukunyar qasan nasa mifici a qasan steamer na kawo shinkafar na zuba na barshi ya turara

  3. 3

    Sae na samu roba babba na juye shinkafar nasa jajjagen attaruhu nasa yankakkiyar albasa na wanke zogale nasa nae amfani da danye inma bushashene zaki iya wankeshi kisa nasa mae da Maggie na cakuda nasa gyada na mayar kan wuta ya cigaba da dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

Similar Recipes