Wainar dankali

Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098

Gaskiya yanada dadi sosae

Wainar dankali

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Gaskiya yanada dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Kwae
  3. Albasa
  4. Maggie
  5. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na fere dankali na dafashi ya dahu sannan na kawo kwano na fasa kwae na kawo dankalin na yankashi qanana na zuba nasa Maggie albasa jajjagaggen attaruhu na juya

  2. 2

    Nasa tanda a wuta nasa mae na soya kamar yanda akewa masa da yae na sauke amma kar a cika wuta inba hakaba waje zae soyu ciki bae soyuba

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Lawan
Zainab Lawan @cook_17531098
rannar

sharhai

Similar Recipes