Awarar couscous

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Sabuwar hanyar sarrafa couscous .Akwae Dadi sosae sae kun gwada zaku ban labari....

Awarar couscous

Sabuwar hanyar sarrafa couscous .Akwae Dadi sosae sae kun gwada zaku ban labari....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupCous cous
  2. 7Kwae
  3. 6Attaruhu
  4. 2Albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Spices
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki fara dafa cous cous dinki sae ki kwashe Amma ki tabbata yy washar washar sae ki ajiye a gefe

  2. 2

    Ki jajjaga attaruhu d albasa sae ki Sami roba ki xuba couscous dinki sae ki fasa kwae 5 ki xuba Maggi d curry d spices kisa attaruhu d albasa ki juya sosae sae ki kulla a leda ko xuba a containers ki dafa kamr alala

  3. 3

    Edan t dahu sae ki sauke ki yayyanka ki Dora Mae yy xafi sai ki fasa kwae kina tsomawa a kwae kina sawa a Mai edn ty golden brown sae ki kwashe har ki gama

  4. 4

    Shike nan kin Gama awarar cous cous sae aci d yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai (3)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
@z1212 ban mantawa this was my 1st recipe on cookpad 😋😋

Similar Recipes