Soyayyen dankali da source din tumatur mai kaza

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Is so yummy

Soyayyen dankali da source din tumatur mai kaza

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Is so yummy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin turawa
  2. Dankalin turawa
  3. Tumatur
  4. Tumatur
  5. Attarugu
  6. Attarugu
  7. Albasa
  8. Albasa
  9. Mai
  10. Mai
  11. Maggie da sauran kayan dandano
  12. Maggie da sauran kayan dandano
  13. Naman kaza
  14. Naman kaza
  15. Curry da thyme
  16. Curry da thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nafere dankali nayanka kanana na ajiye agefe sai nadaura pan a wuta nasa mai da yayi zafi sai nasoya dankalina. Bayan haka sai nasake daura karamin tukunya a wuta nasa mai kadan nasa albasa nasoyata sama sama sai nazuba jajjagen attarugu da tumatur najujjuya nasa maggi da sauran kayan dandanon sai nazuba gasasshen namar kazata aciki najujjuya nabarshi zuwa minti biyar sai nasauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes