Firitan kabeji da karas

Fateen
Fateen @Fteenabkr277

A gwada da dadi sosai..

Firitan kabeji da karas

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

A gwada da dadi sosai..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20 min
6 yawan abinchi
  1. Kabeshi Kofi daya
  2. Karas Kofi daya
  3. 1Kwai
  4. Fulawa Rabin kofi
  5. Bakar hoda Rabin cokali karami
  6. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

20 min
  1. 1

    Ki yanka kabeji Dinki tare da karas din ki wanke.

  2. 2

    A kwano ki zuba fulawanki tare da gishiri,bakakar hoda sai ki saka ruwa aciki ki fasa kwai ki saka aciki ki juya sosai kada yayi ruwa kullin din yafi na waina kauri kadan, sai ki dauko kabeji dinnan tare da karas din ki zuba acikin wannan kwabin fulawan.
    Ki daura pan tare da mai idan man yayi zafi sai kina diba kin kina sakawa kamar kosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateen
Fateen @Fteenabkr277
rannar

sharhai

Similar Recipes