Chocolate fudge

Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
Kaduna

#team6cake
Ina tunanin zanbama chocolate cake sarautar gabadaya cake🤤 domin kam yafiye min duka sauran 😋 #kitchenhuntchallenge.

Chocolate fudge

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#team6cake
Ina tunanin zanbama chocolate cake sarautar gabadaya cake🤤 domin kam yafiye min duka sauran 😋 #kitchenhuntchallenge.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Ayi mi
  1. na filawa Cup 2
  2. na suga Cup 2
  3. Kwai manya guda biyu
  4. 3/4 cupman gyada
  5. 1teaspoon na baking powder
  6. 1/2teaspoon na baking soda
  7. 1 cupmilk
  8. Chocolate powder
  9. Vanilla flavoring

Umarnin dafa abinci

Ayi mi
  1. 1
  2. 2

    Ki hada busassun kayan hadinki wuri daya, kaman su flour,baking powder da baking soda, bayannan saiki hada egg dinki da tare da mada ra da mai wuri daya. Sai ki dawo kigadesu gaba daya. If kika gama sai kisaka baking sheet achikin gwangwanin shi, sai kizuba kwabin ki kisa a oven

  3. 3

    Kina iya yi mishi kwalliya yadda kike so #team6cake #team6challange. #kadunaCookpad

  4. 4

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes