Chocolate puff puff

Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
Kaduna

Normal panke ne amma me ruwan chakulet a chiki
#kadunastate
#kadunacookout

Chocolate puff puff

Normal panke ne amma me ruwan chakulet a chiki
#kadunastate
#kadunacookout

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti3mintuna
4mutane
  1. Coconut puff puff
  2. Ingredients:
  3. 4 cupsfilawa
  4. Syrup din chakulet
  5. 1/2 cupsuga
  6. 2 cupsruwan dumi
  7. Chokalibiyu da rabi na yeast
  8. 1/2 tspn na gishiri
  9. Vegetable oil nasuya
  10. Nutella in kana bukata
  11. Syringe sabo wanda ba ayi amfani dashi ba

Umarnin dafa abinci

Minti3mintuna
  1. 1

    Ki zuba warm water a container sai ki zuba yeast da sugar ki motse. Ki rufe ya yi kaman minti biyar sannan ki bude. Ki zuba gishiri da flour. Ki saka hannunki ki buga sosai. Sai ki rufe ki kaishi a wuri mai gumi ko cikin rana. Ya yi kaman awa daya ko kuma idan kin ga ya ninka kanshi.

  2. 2

    Ki zuba mai a kasko idan ya yi zafi sai ki sakar fanken a girman da kike so. Bayan kina gama suya sai ki sa syringe kijanyo ruwan chakulet din sai ki tsira achiki.kina iya zuba narkakken nutella

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes