Dankalin turawa da kwai

amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846

Dankalin turawa da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali,
  2. mai,
  3. gishiri,
  4. egg,
  5. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin ki saiki yanka kowani irin shape kikeso

  2. 2

    Bayan kin fere saikisa gishiri kiyamutsa ki aza mai saiyayi zafi saki soya. kisamu roba kifasa egg 3 kisa magi, gishiri, da yaji saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes