Cooking Instructions
- 1
Dafarko Zaki feraye doyarki ki ta fasata
- 2
Idan kika tafasa sai ki kawo turminnki kisa saka attaru gu ki Yan ka albasa kisaka aciki sai ki daka su idan su ka daku sai ki dakko doyar ki da Kika dafa kisa a turmi ki hada su da attarugu da albasa ki daka sama sama sai kisa Maggi da salt da black pepper ki jujuya
- 3
Saiki mulmula kisa a mail ki soya...
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/10361798
Comments