Cooking Instructions
- 1
Dafarko za'a zuba gari a roba asaka Maggi da gishiri a jajjaga kayan miya kamar su tafarnuwa citta tattasai albasa da tarugu a daka a cakudaa da garin
- 2
Sai a kwaba da ruwan dumii a tattabaa sai a soyaa shikenan a tsane acii da yajii
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
Tuwon semolina Miyar kuka Tuwon semolina Miyar kuka
inason wannan abinci musamman da Miyar kuka #kaduna Ummu Haidar -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/17073747
Comments