Kosan rogo

Ummu Zahra's Kitchen @ummuzahra99
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki tankade garin alabonki, bayan kin tankade sai ki sa a bowl kiyi jajjagen tarugu, albasa, da tattasai, sai ki zuba cikin garin, kisa Maggi idan kina so, sannan kisa ruwa ki kwaba shi kar yayi ruwa yadda dai zaki iya diba ki tattaba shi, kiyi making dough
- 2
Bayan kinyi making dough din sai ki dinga diba Dan madaidaici kina sawa a hannu kina tabawa da fadi kina jerawa
- 3
Sannan sai ki daura mai a wuta idan ya yi zafi sai ki fara soyawa kina juyawa
- 4
Idan yayi brown sai ki kwashe, shikenan kosan rogon ki yayi, idan kuma bakyason me jajjage kar kisa kayan miya ki kwaba haka idan kin gama kici da yaji. A Ci dadi lafiya
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6671193
Comments