Spaghetti and fried chicken
Yummy and delicious😋😋😋
Cooking Instructions
- 1
Da farko zaki hura wuta ki sai ki wanke naman ki yanka albasa mai dan dama sai ki zuba ki sa kayan dandanonki da kayan kamshi duk sai ki dora a wuta.
- 2
Idan naman ya nuna sai ki sauke ki tsame sai ki soya ki ajiye a gefe.
- 3
Zaki dora tukunya a wuta sai ki kawo mai ki zuba dai-dai yadda zai miki. Idan ya soyu sai ki kawo kawo kayan miyan da kika jajjaga ki zuba kiyita soyawa idan ya soyu sai ki kawo ruwa ki zuba sannan ki kawo kayan dandanonki kisa ki kawo curry kisa sai ki rufe.
- 4
Idan ya tafasa sai ki kawa taliyarki ki zuba sannan ki rufe. Ki bashi lokaci ya nuna sai ki sauke ki zuba a plate sai ki kawo Naman ki dora a kai. Serve and enjoy. Thanks
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
Quick Italian Meatball Soup with Spaghetti Quick Italian Meatball Soup with Spaghetti
Yummy 😋 Crock Pot Girl 🤡 -
-
Stir fried chicken spaghetti Stir fried chicken spaghetti
#womensmonthSomething to end the weekendMariya Balarabe Gambo
-
-
-
-
Creamy Baked Cheesy Chicken 🐔 Spaghetti 🍝 Creamy Baked Cheesy Chicken 🐔 Spaghetti 🍝
Yummy 😋! Crock Pot Girl 🤡 -
Chicken spaghetti Chicken spaghetti
Recipe that is quick and delicious for the family. lamanda.prietootumu -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7448049
Comments