Ingredients

  1. Irish
  2. Nama
  3. Attarugu
  4. Albasa
  5. Seasonings(choice dinki)

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko na fere dankali na barbada masa gishiri tare da ajino motto dan kadan n barbada curry sbd inaso yyi kyawun kallo a ido har a baki ma

  2. 2

    Sannan da mai na yayi zafi n soya shi bayan y soyu na tsame a matsami na aje a gefe

  3. 3

    Dayan gefe daman na sulala nama na tare da kayan kamshi d kayan dandano har sai da ruwan suka kafe sai na sauke na soya namn sama2.

  4. 4

    Na jajjaga attarugu tare da tattasai kwaya daya.na yanka albasa mai yawa ssaei.

  5. 5

    Na zuba mai a tukunya na zuba albasa ta mai yawa dana kayanka n zuba attarugu d tattasai dana jajjaga na zuba nama na saka seasonings din d nakeso n bata 4mnts n sauki.enjoy

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Mrs Alkaleey
Mrs Alkaleey @cook_15786121
on
Zamfara State

Similar Recipes