Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bread mai yanka yanka
  2. Egg
  3. Albasa
  4. Seasoning cube

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa kwai ki kisa seasoning cube kisa albasa

  2. 2

    Saiki kada inkin kada saiki dauko bread din ki tsoma shi a egg din ki ki soya Amma mai kadan zaki sa a pan

  3. 3

    Saiki soya in bare daya yaya ki juya dayan har yayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bamatsala's Kitchen
Bamatsala's Kitchen @chefbamatsala
rannar
My Name Is Hassana Mustapha Bamatsala From Kaduna I Love Cooking I Love Trying New Recipes

sharhai

Similar Recipes