Couscous balls

Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
Minna Niger

Akwai dadi ga saukin yi iyalina sunji dadinshi

Couscous balls

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Akwai dadi ga saukin yi iyalina sunji dadinshi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki zuba ruwa Kofi biyu a cikin tukunya saiki daura akan wuta ki zuba maggi a cikin ruwan kaman guda biyu sai a barshi ya tafasa

  2. 2

    Inya tafasa saiki zuba couscous kaman rabin Leda sai ki rage wuta ki barshi ya shanye ruwa

  3. 3

    Sai ki juyeshi a wani kwano ki zuba su albasa atturugu sai ki fasa kwai guda uku a wani kwano zaki iya sa gishiri in kinaso a ciki saiki juya sanan ki juye a cikin couscous din sai ki jujjuya

  4. 4

    Sai a zuba mai a cikin tukunya a soya da albasa inya soyu a dinga dibo couscous ana mulmulawa a sakawa cikin mai hakazaayi da sauran sai barshi ya soyu inyayi ja sai a kwashe..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ammaz Kitchen
Ammaz Kitchen @ammazkitchen
rannar
Minna Niger

sharhai

Similar Recipes