Finger Rolls

Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
Sokoto

Yana da dadi sanan ga saukin yi

Finger Rolls

Yana da dadi sanan ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dough
  2. 2 cupsflour
  3. 1/3 cupof butter
  4. Half teaspoon baking powder
  5. Half teaspoon sugar
  6. Pinch of salt
  7. Water
  8. 1egg
  9. Fillings
  10. Nama
  11. Sinadarin Dan dano
  12. Mai kadan
  13. Attarugu
  14. Albasa
  15. Tafarnuwa
  16. Citta
  17. Cardamom

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Sami wankaken roba ki zuba duka wani dry ingredients dinki ki juya

  2. 2

    Sai ki sa butter ki murje tare da qwai,Sai ki kwaba kaman kawrin meat pie

  3. 3

    Naman zaki dakashi tun Yana danyenshi ya daku

  4. 4

    Ki grating attarugu albasa, garlic da citta.ki daka cardamom dinki Sai ki cakuda da namanki

  5. 5

    Kisamu tsaftataciyar tukunyarki ki daura ah wuta da mai kadan Wanda zaki soya wanan Naman,Sai ki juye Naman kisa sinadarin Dan dano da gishiri idan kina da buqata,idan yayi Sai ki sauke

  6. 6

    Zaki dako kwabin kin Nan na flour Sai ki murza yanda ake murjin na meat pie

  7. 7

    Idan kin murza mai makon kieyi shi round shape Sai ki yanka square,idan kika yanka Sai kisa Naman nan aciki ki nannade shi kaman tabarma

  8. 8

    Zaki maqale bakin da ruwa ko qwai ko kuma kwababen flour

  9. 9

    Idan kin gama Sai kiyi pre heating oven dinki,idan yayi zafi Sai kisa,ba acika wuta daedae150 degrees zakisa gudun qonewa.Idan kina so zakiyi egg wash kafin kisa acikin oven dinki kou butter wash idan ya gasu

  10. 10

    Ana iya sha da kou wani kalan lemu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Muas_delicacy
Muas_delicacy @muasdelicacy01
rannar
Sokoto
I do believe in cooking cox cooking is life and fun
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes