Indomie da soyayyen kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Indomie
  2. 2Kwai
  3. 5Tarugu
  4. 2Albasa
  5. 2Magi
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiyi grating din tarugu da albasa ki aje gefe

  2. 2

    Ki saka mai a pan,ki saka albasa y soyu,sai ki zuba tarugunku da albasa da kk yi grating aciki amma ki rage kadan Wanda zaki sama kwai.

  3. 3

    Idan y soyu,sai ki zuba ruwa dai dai yadda zai dafamiki indomie dinki,idan sun tafasa sai ki saka indomie, ki saka magi sai ki rufe har ta dafu sai ki kwashe a plate.

  4. 4

    Ki fasa kwai a wani mazubi,ki saka magi da tarugu da albasa da kk rage,sai ki kwada.ki saka mai a pan sai ki soya kwan.sai ki kwashe.

  5. 5

    Aci lpy.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes