Fish roll

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa Kofi
  2. 1Kwai
  3. Butter cokali 2
  4. Baking powder karamin cokali1
  5. Mai
  6. Ruwa
  7. Soyayyen kifi
  8. Tarugu
  9. Albasa
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dauko soyayyen kifinki ki cire kaya,ki daka a turmi sai ki kawo jajjagagen tarugu da albasa ki zuba akai ki saka magi,sai ki zuba mai kadan abin soya,ki soya su duka.

  2. 2

    Sai ki tankade fulawarki,ki saka kwai da butter da baking powder ki gauraya sai ki saka ruwa ki kwaba,ki rufe kamar minti goma,

  3. 3

    Sai ki dauko fulawarki ki rabata Gida 7,sai ki dauko daya ki murza yy fadi,sai ki dibi hadin kifinki ki zuba akai,sai ki nade kamar tabarma,haka zakima saura har ki gama,sai ki soya amai mai zafi.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes