Sauce na hanta

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

yana d kyau mutum yana dinga cin hanta domin tana daga cikin abubuwan da suke kara lafiya d jini gashi Tana d dadi sosai musamman in aka hadata d dankali #Namansallah

Sauce na hanta

Masu dafa abinci 16 suna shirin yin wannan

yana d kyau mutum yana dinga cin hanta domin tana daga cikin abubuwan da suke kara lafiya d jini gashi Tana d dadi sosai musamman in aka hadata d dankali #Namansallah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Hanta kilo
  2. Albasa guda 3 manya
  3. Attaruhu 5(xaki iya karawa)
  4. Maggi daidai dandano
  5. Kayan kamshi(tafarnuwa,citta,kori)
  6. Mai rabin kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki yanka hantar ki a tsaye sai ki tafasa d gishiri d kayan kamshi bayan tayi laushi sai ki tsane ta a colander

  2. 2

    Sai ki yanka albasarki ki jajjaga attaruhu ki dora mai a huta ki juya albasar nan d attaruhun ki ki juya su dan soyu sai ki xuba hantar ki ki sa maggi d kayan kamshi kinjuya sai ki rufe ki barta ta turara kmr n munti 10 shikkenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes