Jollof macaroni

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Busheshen kifi
  3. Maggi
  4. Oil
  5. Curry
  6. Attaruhu
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke albasa da attaruhu ki jajjagashi.sae ki daura tukunya ki zuba mai da jajjagenki ki soya shi sama sama

  2. 2

    Sae ki zuba ruwa ki barshi ya tafasa kafin ya tafasa zaki samu kifinki ki bareshi ki zuba ruwan zafi a kai sae ki wanke.bayan ya tafasa sae ki zubu macaroni,kifi,curry da maggi ki barshi ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes