Parpesun kifi

Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
Kaduna

#parpesurecipecontest ina makukar son parpesu musamman na kifi, wanan parpesun nayi shi ne irin na mutane kudancin kasan na.

Parpesun kifi

#parpesurecipecontest ina makukar son parpesu musamman na kifi, wanan parpesun nayi shi ne irin na mutane kudancin kasan na.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutane 2 yawan
  1. 5Kifi
  2. Ganyemai kamshi
  3. 1/3Doya
  4. Albasa
  5. Tarugu
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. 1 tspSinadarin parpesun inyamurai
  9. Sindarin dandano
  10. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki karkare Kifi ki da kyau sai ki wanke.

  2. 2

    Sai ki yanka kifinki da doyanki

  3. 3

    Ki wanke Kayan miyan ki, ki nika, sai ki daura tukunyar ki Sa a wuta ki zuba ruwa, yankaken kifin ki, kayan miya, da sinadaren ki.

  4. 4

    Ki barshi ya dahu na minti 10, sai ki kwashe kifin ki a kwano mai kyau. Sai ki zuba doyan a ruwan parpesun ki ki bata ta daho

  5. 5

    In ta dahu sai ki yanka ganyen ki (scent leave) ki wanke ki zuba, sai ki guye Kifin ki, ki barshi tsawon mitin 5,sai kisauke. Ki juye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
rannar
Kaduna
A microbiologist and a teacher. I love trying new recipes
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes