Cookies

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Butter
  2. 1 cupIcing sugar
  3. 4 cupsFlour
  4. 2Egg
  5. Vanilla flavour 1 teaspoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki narka butter din ki, kisa a ruba

  2. 2

    Sai kinfasa egg dinki

  3. 3

    Sai kinsa icing sugar da vanilla flavour kikada Shi sosai kamar 5 mints

  4. 4

    Saki sa flour dinki kin hadesu waje daya, sannan, ki sa a tire, ki yi flat ki fidda shape din DA kikiso.

  5. 5

    Ki dauko tray Na oven ki jiira su, a Akai,bake for 10_15mints

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum ifhan
Oum ifhan @cook_18290394
rannar

sharhai

Similar Recipes