Bread samosa

ummu sultan
ummu sultan @cook_17118609

Hadi na musamman sai dadi

Bread samosa

Hadi na musamman sai dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
6 yawan abinchi
  1. Biredi mai yanka yanka 1/2 leda
  2. Nama
  3. Kwababbiyar flour
  4. Man suya
  5. Albasa
  6. Attarugu
  7. Kayan kamshi
  8. Sinadarin dandano
  9. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki Dora namanki a wuta ki dafashi kisa masa kayan kamshi da albasa sai sinadarin dandano idan ya dahi ki daka

  2. 2

    Kisake maidashi kasko kisa mai da tafarnuwa da attarugu ki soya sama sama kisa a gefe

  3. 3

    Sannan kiyanke gefe da gefen bredin kiy masa rectangle shape yanda zaki iya folding kamar samosa sheet

  4. 4

    Kiyi rolling dinsa ya bude saiki zuba namanki kisa kwababbiyar flour ki manne bakin haka zakiyi yayi har ki gama

  5. 5

    Saiki Dora mai a wuta idan yayi zafi ki saka ki soya.

  6. 6

    H

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu sultan
ummu sultan @cook_17118609
rannar

sharhai

Similar Recipes